Wednesday 12 October 2016


NASIHA   Jama'a Assalamu Alaikum kamar yanda mukasani Al umma suna cikin wani hali kasan cewar tsadar rayuwa da'ake fama dashi da
fatan zamu dunga taimakawa juna koma samu Allah ya janjama mana wannan hali Allah yasa mudace

No comments:

Post a Comment