mai shariya a babbar kotun jahar Kano AT badamasi
Ya sanya sha hudu ga watan janware dan yanke hukunci
Kan karar da jafar sani bello yashigar yana zargin cewa
abba kabir yusif baicika ka ido din da tsarin mulkin
jam iyyar PDP ya tanadar cewa duk wanda zai koma
Jam iyyar sai ya rubutowa maza barsa cewa yadawo
Yanzu dai muna zuba ido muga yanda zata kwashe
Aranar shahudu ga Janairu. Daga salisu musa sharifai