Wednesday 19 December 2018

SIYASA : Akwai yiwuwar za a chanja Abba kabir yusif daga takara

mai shariya a babbar kotun jahar Kano AT badamasi
Ya sanya sha hudu ga watan janware dan yanke hukunci

Kan karar da jafar sani bello yashigar yana zargin cewa
abba kabir yusif baicika ka ido din da tsarin mulkin
jam iyyar PDP  ya tanadar cewa duk wanda zai koma

Jam iyyar sai ya rubutowa maza barsa cewa yadawo
Yanzu dai muna zuba ido muga yanda zata kwashe
Aranar shahudu ga Janairu.  Daga salisu musa sharifai

No comments:

Post a Comment