Friday 14 December 2018

Wayakamata muzaba? Azaban shekarata dubu biyu da shatara


Zaban shekara ta dubu biyu da shatara yana Kara kusantowa
 amma da yan yan Nigeria basusan Wanda yakamata
suzababa
 to kamata yayi muzabi Wanda yasan mutuncinmu ba Wanda
 idan muka zabeshiba
 bazai Kara waiwayar muba har sai wani zaben ya zoba
Kamata yayi muduba baya muga wanda yakeso muza beshi
Abaya mai yatabayi idan baiwa Al umma komaiba to
 muyi watsi dashi muzabi wanda yafishi chan_chanta
Daga salisu musa sharifai 

No comments:

Post a Comment